Computer games were, at one time, unified. We didn’t even have the term “casual game” in 1993, let alone the idea that a first-person shooter (then an unnamed genre) could be considered a “hardcore title.” There were people who played computer games, and people who didn’t. People who got way into golf or Harpoon or hearts or text adventures — those were the “hardcore” players, in that they played their chosen field obsessively.
When Myst and the CD-ROM finally broached the mass market, this ecosystem was disrupted. Myst had, Robyn Miller makes clear, been designed to appeal to non-gamers. It sold to them. Enthusiast magazines like Computer Gaming World couldn’t set the taste for the industry anymore: there were millions buying games who didn’t read these magazines. An entirely new breed of player. In this situation, what could be more natural than concocting an us-and-them formula? In a very real way, it was already true.
The great narrative of Myst is that the “hardcore” game press and playerbase lambasted it when it launched. Disowned it. A slideshow, they called it. Abstruse, idiotic puzzles; pretty graphics and not much depth. “Critics and hardcore game players universally panned it as a slide-show that had little actual gameplay interaction”, claimed PC Gamer’s Michael Wolf in 2001.That same year, a columnist for Maximum PC recalled Myst as a “tedious code-breaking and switch-throwing mess”, and saw its then-new remake realMYST as “a pointed reminder of why the press dumped on the original so heavily when it came out.” | Winning entries could not be determined in this language pair.There were 3 entries submitted in this pair during the submission phase. Not enough votes were submitted by peers for a winning entry to be determined.
Competition in this pair is now closed. |
Wasannin Na'ura mai Kwakwalwa, a hannu gudu wasannine na nishadi. Amma bamu da masaniyar Wasan yau da kullum na shekarar 1993. Bari mu tuna da labarin mutumin da aka fara harba (a wani wasa da ba'a bayyana sunansa ba) Wanda za'a iya la'akari dashi a matsayin "Gwarzon Jigo". Akwai mutanen da suke yin wasannin na'ura mai kwakwalwa, akwai kuma wadanda basa yi. Mutanen da suke yin wasan kwallon gora ko jifan sanda ko zuciyoyi ko kuma rubutun yake-yake - wadannan sune "Gwarzon Jigon" yan wasa, wadanda suke zabin wasan da suke yi a Koda yaushe. A lokacin Majigi da kuma gidan fefan CD sun samu karbuwa a kasuwa matuka, wannan sauyin yanayi ya kawo canji matuka. Majigin Robyn Miller yayi ya banbanta da sauran wasanni. Ya saida su gaba daya. Sashin kundin bayanai kamar wasannin na'ura mai kwakwalwane Wanda duniya ta gaza kwajin kowanne ma'akatun da suke sarrafawa: Akwai miliyoyin mutune da suke siyan fakitin wasanni ba tare da sun karanta bayanan da ya kunsa ba. Gaba daya sababbin masuyin wasannin, a wannan yanayin, menene zaifi dacewa da yanayin yanzu wajan tafiyar da harkokin mu na yau da kullum? A hanyar gaskiya, wannan shine daidai da abinda zamuyi. Babban nartaccen majigin da ya kamata shine "Gwarzon Jigo" masanan wasanni da masu yin wasannin a lokacin da ala gabatar. Masu satar fasaha na bibiyar lamarin. Kacici-kacici, wasa kwakwalwa, auna fasahar hotuna da makamantansu. " Wasan auna hikimar gwarzon jigo da masu wasannin Wanda jami'a ta aiwatar a matsayin wasan auna fahimta mai taken nagartaccen Dan wasan asali na hakika", kamar masu fikirar wasannin na'ura mai kwakwalwa Michael Wolf a shekarar 2001. Adai wannan shekarar, masu babiyar al'amuran zamani mafiya yawa sun Kira wasan na'ura mai kwakwalwa a matsayin majigin da yake "kunshe da lambobin fasaha na budewa da rufewa", suka gani tare da sabunta ainihin MYST a matsayin tsinken manunin tunawa da asalin dalilin sarafa wasan na'ura mai kwakwalwa." | Entry #32243 — Discuss 0 — Variant: Not specifiednone
Voting points | 1st | 2nd | 3rd |
---|
6 | 1 x4 | 0 | 2 x1 |
|
Wasannin kwamfuta sun kasance, a lokaci guda, a haɗe. Ba mu ma da kalmar "wasa na ɗan-lokaci" a 1993, balle tunanin cewa maharbin-farko (sannan wani nau'in mara-suna) za’a iya ɗaukarsa a matsayin "taken shago." Akwai mutanenda suka yi wasannin kwamfuta, da mutanenda ba su yi ba. Mutanenda suka sami dama cikin golf ko Harpoon ko hearts ko wasannin rubutu - waɗannan sune 'yan wasan "shagwannin ’yan wasa", domin suna buga zaɓaɓɓun fagensu cikin shaƙuwa. Lokacin da Myst da CD-ROM suka shigo babbar kasuwa daga karshe, wannan yanayin muhallin ya rikice. An yi Myst, Robyn Miller ya bayyana, don faranta ran waɗanda ba ’yan wasa ba. Ya sayar musu. Mujallun Enthusiast kamar Computer Gaming World basu iya saita dandanon masana'antar kuma ba: akwai miliyoyin da ke sayen wasannin waɗanda ba su karanta waɗannan mujallun ba. Wani sabon nau'in ɗan wasa. A wannan halin, menene zai iya zama mafi asali fiye da haɗa wani tsarin mu-da-su? A wata hanyar gaskiya sosai, ya rigaya ya zama gaskiya. Babban labarin Myst shine cewa jaridun wasanni da ‘’yan wasa "shagwanni" sun far masa lokacin da aka ƙaddamar da shi. Musanta shi. Wani hoto mai-wucewa, suka ce da shi. Rikitacce, wassani cike da shakka; kyawawan zane-zane kuma basu da zurfin gaske. "Masu sukar ra'ayi da shagwannin 'yan wasa a duniya gaba daya sun yi masa lakabin hoto mai-wucewa wanda ba shi da ma'amalar ainihi ta wasa", in ji Michael Wolf na PC Gamer a 2001. A waccan shekarar, wani marubuci na Maximum PC ya tuno da Myst a matsayin "shirme mai karya doka da sauya makunni ", kuma ya kalli sabon sake sarrafin realMYST a matsayin" tunatarwa mai ma'ana game da dalilinda yasa jaridu suka yashe asalin sosai lokacinda ya fito. " | Entry #32585 — Discuss 0 — Variant: Not specifiednone
Voting points | 1st | 2nd | 3rd |
---|
4 | 0 | 2 x2 | 0 |
|
A wani lokaci, wasan kwamfuta wani abu ne da yake a haɗe. Ba mu da wani abu da ake kira "sauƙaƙaƙƙen wasa" a 1993, ba a ma maganar mai harbi na farko (wanda a wancan lokacin ba sanannen abu ba ne) ballantana a ɗauke shi a matsayin wani "sanannen suna". Akwai mtanen da suke wasan kwamfuta, da kuma mutanen da ba sa yi. Mutanen da suka shiga wasan golf ko Harpoon ko hearts ko text anventures — su ake ɗauka a matsayin masu yin wasa "mai tsauri", sabo da sai sun yi tunani mai zurfi kafin su zaɓi mataki na gaba. Lokaci da Myst da kuma CD-ROM suka bayyana a kasuwa, sai al'amura suka sauya. Wasan Myst, kamar yadda Robyn Miller ya bayyana a fili, an yi shi ne domin waɗanda ba sa wasa. Ya fi jan hankalin su. Kwalliya ba ta biya kuɗin sabulu ba ga Mujallu masu karsashi kamar Computer Gaming World: akwai miliyoyin wasanni da suka sami kasuwa waɗanda ba sa karanta waɗannan mujallu. Wani sabon jini na 'yan wasa. A cikin wannan hali, mene ne zai kasance abinda yafi dacewa fiye da ƙirƙirar wata hanya wadda za ta tantance mu-da-kuma-su. A haƙiƙa, wannan shi ne gaskiya. Babbar hikiyar wasan Myst ita ce wasan da ake ganin "mai tsauri" yana dannawa sannan kuma ya tura wanda zai yi wasan zuwa bango lokacin da aka fara shi. Yaƙi amincewa. Suna kiran sa ta-leƙo-ta-koma. Kacici-kacici mai sarƙaƙiya da ban haushi; mai cike da zane-zane kuma wanda ba shi da wani zurfi. "Masharhanta da kuma masu wasa mai tsauri suna ɗaukar sa a matsayin ta-leƙo-ta-koma wanda yake tamkar wasan yara", kamar yadda wani mai wasan kwamfuta mai suna Michael ya faɗa a shekara ta 2001. A cikin wannan shekara dai, wani marubuci a Mujallar PC Maximum ya kira Myst "ƙazamin wasa mai cike da gajiyarwa da kuma ɓata lokaci", sannan kuma yana ganin sabon yinƙurin da aka yi na yin realMYST a matsayin "wata manuniya dake tunasarwa a kan dalilin da ya sa kafafen watsa labarai suka yi jifa da wasan na ainihi a kwandon shara lokacin da ya fito." | Entry #32603 — Discuss 0 — Variant: Not specifiednone
Voting points | 1st | 2nd | 3rd |
---|
4 | 1 x4 | 0 | 0 |
|